Mohammed Abed al-Jabri | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Figuig (en) , 27 Disamba 1935 |
ƙasa | Moroko |
Mutuwa | Casablanca, 3 Mayu 2010 |
Karatu | |
Makaranta | Mohammed V University (en) |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan jarida, mai falsafa, university teacher (en) da marubuci |
Employers | Mohammed V University (en) |
Muhimman ayyuka |
Issues in contemporary Arab thought (en) Q122229325 |
Kyaututtuka |
gani
|
Imani | |
Addini | Musulunci |
Mohammed Abed Al Jabri (Larabci: محمد عابد الجابري; 27 Disamba 1935 - 3 Mayu 2010 Rabat) ya kasance ɗaya daga cikin sanannun masana falsafar Morokko da Larabawa; Ya koyar da falsafa, da falsafar Larabawa, da tunanin Musulunci a Jami'ar Mohammed V da ke Rabat daga ƙarshen shekarun 1960s har zuwa ritayarsa. Ana yi masa kallon ɗaya daga cikin manyan masana falsafa da hazikai a duniyar Larabawa ta zamani da ta zamanin yau.[1] An san shi da aikin ilimi na "Critique of Arab Reason", wanda aka wallafa a cikin juzu'i huɗu tsakanin shekarun 1980s da 2000s. Ya wallafa litattafai masu tasiri da dama kan al'adar falsafar Larabawa. [2]